Hukumar NFIU ta kaddamar da manhajar dakile harkallar kudade ta intanet byMohammed Lere February 7, 2020 Wannan manhaja an sa mata suna Manhajar Tattara Bayanan Laifuka, wato CRIMS.