TAMBAYOYI 10: Shekaru hudu bayan hawa mulki, Buhari bai gamsu cewa rayuwar talaka ta samu canji ba
Buhari ya kara nuna takaicin abin da ya kira gazawar su manya da kuma rikakkun masu ilmi wajen kasa magance ...
Buhari ya kara nuna takaicin abin da ya kira gazawar su manya da kuma rikakkun masu ilmi wajen kasa magance ...
Buhari ya ce hankalin sa ya kan tashi matuka ganin irin halin kuncin rayuwa da ake fama da shi a ...
Mukan yi musu bayanai karara game da illar tura yaransu Almajirci ba tare da an yi musu tanaji na yadda ...
Kebbi ta hada hannu da Kungiya mai zaman kanta domin tallafawa Almajirai a jihar
ALMAJIRANCI: Ku daina kyale daliban ku na galantoyi a tituna suna barace-barace
Adamu ya je Jihar Kebbi ne domin halartar taron kwana biyu Ranar Karatu da Rubutu ta Duniya, wanda Hukumar Bayar ...
" Musulunci ya na kira ne ga mutane da su tashi su nemi na kansu
Jami'ar AUN tace ta yi haka ne domin ta taimakawa yara Almajirai.
Dole ne mu hada hannu gaba dayanmu domin samun mafita mai dorewa akan hakan.
Yace Jihar Katsina na da Almajirai 16 cikinsu sannan Kaduna na da 14.