Almajirai 122 da aka dawo mana da su jigawa suke dauke da Korona – Badaru
A karshe gwamna Badaru ya ce jihar ta bude dakin yin gwajin cutar COVID-19 a da wasu cututtukan.
A karshe gwamna Badaru ya ce jihar ta bude dakin yin gwajin cutar COVID-19 a da wasu cututtukan.
Hakan ya biyo bayan ganawa da yayi da wasu jiga-jigan malamai be a jihar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta maida Almajirai 'yan asalin jihar Zamfara 45 zuwa garin Gusau.
Ko gwamnatin tarayya ta koka kan wannan jigila da ake yi na Almajirai daga jihohin kasar nan cewa hakan na ...
Anya Buhari bai yi gaggawar janye dokar hana walwala a jihohin Legas da Abuja ba Kuwa?
Zakari ya ce almajirai 24 da suka kamu da cutar na daga cikin wadanda aka dawo da su daga jihar ...
A jihar Kaduna ma , an samu almajira da dama da suka kamu da cutar. Suna killace ana basu magani.
Wannan allo dai ya na kan hanyar shiga Jalingo daga garin Wukari.
Yin haka sassauci ne daga dokar da gwamnatin jihar ta saka na soke ranar Talata a matsayin ranar walwala a ...
Kwanan nan Jihar Kano ta bayyana cewa ta kwashi almajirai 1098, wadanda ta maida jihohin su.