Za a yi wa yara miliyan 1.6 allurar rigakafi a jihar Jigawa
Yara da yawa ne za a yi wa allurar rigakafin a jihar jigawa.
Yara da yawa ne za a yi wa allurar rigakafin a jihar jigawa.
" Adadin yawan yaran da basu yi allurar rigakafi ba a Najeriya ya kai miliyan 4.3."
Za mu zage damtse wajen wayar da kan mutane musamman iyaye kan mahimmancin yi wa ya'yan su allurar rigakafi.
" Gwamnonin sun ce dalilin saka hannu a wannan yarjejeniya za su sami damar yi wa yara kashi 80 bida ...
"Yara ‘yan watani 9 zuwa shekaru 5 za a yi wa alluran rigakafin a mazaba 225."
An fara yin alluran ne a sansanin 'yan gudun hijra dake Muna da kananan hukumomin Jere, Monguno da Dikwa.
Innocent Vakkai ya ce gwamnati za ta turo kwararrun ma’aikatan kiwon lafiya domin yin allurar rigakafi a jihar musamman a ...