Sanatoci sun yi Allah-wadai da kankantar goron-Kirsimetin naira milyan 2 da aka ba kowanen su
Wannan kuwa ya nuna cewa kowanen su an tura masa naira milyan biyu din kenan.
Wannan kuwa ya nuna cewa kowanen su an tura masa naira milyan biyu din kenan.
Baya-bayan nan dai an saki wasu har su 400 da ake tsare da su a barikin sojoji na Kainji.