KADUNA: Cikin alkawurra 81 da na dauka, 5 ne suka zame mana kashin kifi a wuya – El-Rufai byMohammed Lere February 2, 2020 0 Gwamna El-Rufai ya ce wasu guda biyar ne suka gagare shi iya cika har yanzu.