Alkalin Alkalan Najeriya ya yi wa Alkalai da lauyoyi dirar-mikiya byAshafa Murnai September 19, 2017 0 An yanke hukuncin shari'u har 243 daga cikin 1,362 na kararrakin da aka kai a Kotun Koli.