An yanke hukuncin bulala 80 kan wanda ya kira matar yayan sa karuwa byAshafa Murnai April 16, 2018 0 Matar mai suna Suwaiba Abdulkadir, ta shigar da kara ne, inda ta nemi a bi mata hakkin ta