WATA SABUWA: An bankado wani ministan Buhari ya kauce wa yin bautar kasa, NYSC
Tun Kafin nan Shittu ya rike mukamin dan majalisa mai wakiltar mazabar sa a amajlisar tarayya a baya.