IRAN: Mutune 40 sun mutu wurin tirmitsitsin jana’izar Qassem Soleimani byAshafa Murnai January 7, 2020 0 Tirmitsitsin ya faru a birnin Kerman na Iran a yau Talata.