Kudaden kula da tsaron jihohi sun hada Buratai da gwamnoni dambe
An dai fara bai wa gwamnoni wadannan kudade ne a lokacin mulkin Ibrahim Babangida.
An dai fara bai wa gwamnoni wadannan kudade ne a lokacin mulkin Ibrahim Babangida.
Wamakko da Aliyu sun aika wa Tambuwal sakon taya murnar lashe zaben gwamna
Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya fatattaki kwamishinan yada labaran sa Barrister Bello Goronyo.
Sannan kuma da yawa daga cikin mambobin majalisar wakilai basu halarci aron gangamin ba.