An fara karatu gadan-gadan a makarantun Mata da Maza da aka raba a Bauchi, Maza ku yi hakuri, Daga Dr Aliyu Tilde
Allah ya datar da mu ga alherinsa, ya kara wa y’ayanmu fahimtar makaranta, ya shirye su da mu duka har ...
Allah ya datar da mu ga alherinsa, ya kara wa y’ayanmu fahimtar makaranta, ya shirye su da mu duka har ...
In mun lura, tun karatun litattafan farko, Musulunci ya tsara raba yara da zaran sun kai shekara 10, tun kafin ...
Kwamishinan ilimin jihar Dr Aliyu Tilde ne ya sanar da haka a takarda da ya fitar ranar Talata.
"Karshen Satar Shanu Ya Zo
Duk wannan yi wa kai ne don duk abinda zai same shi zai shafe mu.