Majisar Kaduna ta ki amincewa da nadin Aliyu Abubakar Kwamishina saboda ya taba sukan El-Rufai a 2017
Ya dade yana zagin wannan gwamnati meya sa yanzu kuma yake so yayi aiki a gwamnatin.