Boko Haram sun kashe ma’aikatan Jinkai, sun arce da wasu a Barno byMohammed Lere December 22, 2019 0 Kungiyar jinkai mai suna Alima da ke aiki karkashin UN ne ta fada cikin wannan tsautsayi.