BINCIKE: Gwamnan Kebbi Bagudu, Mantu, Ladan ke kan gaba wajen mallakan kadarorin miliyoyin dala a Dubai
Cecelia Ibru: Tsohuwar shugaban bankin Oceanic, ita ama tana da mallakin kadadrori a Dubai da ya kai dala miliyan 4.3 ...
Cecelia Ibru: Tsohuwar shugaban bankin Oceanic, ita ama tana da mallakin kadadrori a Dubai da ya kai dala miliyan 4.3 ...
Fitaccen dan wasan fina-finan Hausa Jarumi Ali Nuhu ya samu karrama daga daliban Najeriya dake Kasar Indiya.
A gina mana wuraren haska fina-finan mu ba a jika wasu da kudi ba
Hukumar Kwastan na tara naira biliyan 5.5 a kowace rana
Dama can su uku ne 'ya'yan jam'iyyar APC suke neman zaman darewa kujerar.
Alkali Mogaji ya dage shari’ar zuwa ranar 17 ga watan Yuni.
Inuwa Bwala, wanda tsohon Kwamishinan Yada Labarai ne a jihar Barno
Garkuwan Sojan Kyallu ya buge Dogon Bodinga
Ya ce duk wadanda suka sadaukar da komai nasu don ganin an sami nasara ba su ko kusa da wannan ...
" Ko da yake ya tafi fadar shuagabn kasan, iyakan sa ofishin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari.