Allah yayi wa mahaifin jarumi Ali Nuhu rasuwa
Allah yayi wa mahaifin fitaccen jarumin finafinan Najeriya Ali Nuhu rasuwa ranar Talata.
Allah yayi wa mahaifin fitaccen jarumin finafinan Najeriya Ali Nuhu rasuwa ranar Talata.
Ali Nuhu yayi fina-finai da ba zai iya fadin yawan su kamar yadda ya fadi sannan kuma ya samu kyaututtuka ...
Cecelia Ibru: Tsohuwar shugaban bankin Oceanic, ita ama tana da mallakin kadadrori a Dubai da ya kai dala miliyan 4.3 ...
Fitaccen dan wasan fina-finan Hausa Jarumi Ali Nuhu ya samu karrama daga daliban Najeriya dake Kasar Indiya.
A gina mana wuraren haska fina-finan mu ba a jika wasu da kudi ba
Hukumar Kwastan na tara naira biliyan 5.5 a kowace rana
Dama can su uku ne 'ya'yan jam'iyyar APC suke neman zaman darewa kujerar.
Alkali Mogaji ya dage shari’ar zuwa ranar 17 ga watan Yuni.
Inuwa Bwala, wanda tsohon Kwamishinan Yada Labarai ne a jihar Barno
Garkuwan Sojan Kyallu ya buge Dogon Bodinga