Rariya, K-Dubarudu da Mijin Yarinya sun fito Kasuwa
Finafinan Kannywood da suka dade ana jiran fitowar su Kasuwa sun fito.
Finafinan Kannywood da suka dade ana jiran fitowar su Kasuwa sun fito.
Yanzu dai ta fito fili don rokon a yafe mata.
Ta shaida mana wadansu ababe uku da ke matukar burgeta a farfajiyar.
Ta jinjina wa jarumai kamar su Ali Nuhu, Aisha Tsamiya, Abdul Shareef, da Umar Shareef, Adam Zango wanda ta ce ...
Ay ni duk fim din da nayi ina alfahari da shi. Saboda haka babu wanda ya fi mini. Duk daya ...
Yanzu – kafin in shiga sabgar ranar – na gama kallon fim din Ma’aurata wanda Ali Nuhu da Hadiza Gabon ...
Shahararren fim din nan mai suna ‘ABU HASSAN’ shima yana kan gaba.
Abdulamart ya saka wannan tirela ne a shafinsa na Instagram.
“ Idan har tayi hakan to, su kansu MOPPAN din zasu hakura su amince ta dawo fim.
A daidai tauraruwarta na shanawa ne kwatsam ta tafka laifin da masu kula da yadda ake gudanar da al’amurar shirya-fina ...