Ba za mu amince da shugabancin Ali Sherriff a PDP ba – Inji Fani Kayode byPremium Times February 19, 2017 0 Yace baza su bi Ali Modu Sherriff ba saboda sun gano ba jam'iyyar bace a zuciyarsa.