Zan tsaya takarar Shugabancin Jam’iyyar APC idan aka akai kujerar Arewa Maso Gabas – Ali Sherrif
Idan kuka ga ban yi takarar shugabancin APC ba toh, dokokin da jam'iyyar ta saka ne suka taka min birki ...
Idan kuka ga ban yi takarar shugabancin APC ba toh, dokokin da jam'iyyar ta saka ne suka taka min birki ...
Sanata Sheriff dai a baya ya tuma tsalle ya koma jam’iyyar PDP, inda har ya yi shugabanxcin jam’iyyar.
Yace komai zai canza kuma sune za suyi dariya daga karshe.
PDP tace Jam’iyyar APC na yi mata zagon kasa akan wannan rikici.