RIKICIN PDP: PDPn Makarfi ta karyata kafa sabuwar jam’iyya
Dayo ya ce su dai ta bangarensu babu irin wannan magana sai dai kila ta bangaren Ali Sheriff.
Dayo ya ce su dai ta bangarensu babu irin wannan magana sai dai kila ta bangaren Ali Sheriff.
Ali Modu ya ce zai fara aiki ranar Litini ko Talata a ofishin jam’iyyar dake Abuja.
zuwan Ali ofishin jam’iyyar ba tare da izini ba bai dace ba domin gaba daya ginin ofishin a kulle yake, ...
Ali Sheriff yace za su dawo aiki gadan-gadan ranar Litini ko Talata.
Makarfi yace yana da yakinin cewa kotun koli za ta yi adalci a shari'ar su da suka kai gabanta.