Modu Sheriff ya ce idan aka zaɓe shi shugabancin APC, zai nunka abin da ya yi wa PDP nunki goma
Sheriff wanda tsohon sanata ne kafin ya mulki Barno, ya bayyana cewa zai fito takarar shugabancin APC na ƙasa baki ...
Sheriff wanda tsohon sanata ne kafin ya mulki Barno, ya bayyana cewa zai fito takarar shugabancin APC na ƙasa baki ...
Sanata Shettima kamar Sheriff, ya yi gwamna a Barno shekaru takwas. Shi ne ma ya hau kujerar bayan saukar Sheriff.
kungiyoyi ne da suka haura 300 da ke da rajista a karkashin Mai Taimaka Wa Shaugaban Kasa a Kan Harkokin ...
Boss Mustapha ya karyata wannan kafa kwamiti da nade-naden da aka ce an yi.
Mawaki Dauda Kahutu Rarara an nada shi darektan waka a tafiyar.
" Ko da yake ya tafi fadar shuagabn kasan, iyakan sa ofishin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari.
Magoya bayan bangarorin biyu ne suka halarci zaman kotun yau a Abuja.
Bwala ne da kansa ya bayyana haka a jiya Lahadin da ta gabata.
Ana cikin taro ne a ranar Alhamis da ta gabata, sai Sanata Ali Modu Sheriff ya fice daga zauren taron
Adeyeye ya yi kira ga Sheriff da ya daina nuna kansa a matsayin shugaban jam’iyyar PDP.