Ba zan roki Saraki ba – Inji Ali Ndume byMohammed Lere April 17, 2017 Ali Ndume yace har yanzu bai iya gano laifin da yayi ba da majalisar ta dakatar dashi.