NAKA SHI KE BASHE KA: Yadda wasu ma’aikatan Hukumar Alhazai, NAHCON, suka agaza wa EFCC wajen fallasa zargin badaƙala a aikin Hajji na 2024
Irin waɗannan kudade sun hada da zargin wai, an biya wa su ma'aikata kuɗade su karo ilimi a kasashen waje ...