‘Yan sanda sun damke wadanda suka yi wa barawo dukan tsiya ya mutu
A ranar 13 ga Yuni da misalin karfe 10:30 Sama'ila ya kama Sale yana kokarin yi masa sata a shagonsa.
A ranar 13 ga Yuni da misalin karfe 10:30 Sama'ila ya kama Sale yana kokarin yi masa sata a shagonsa.
Mataimakin Rajistaran Jami'ar Sanusi Okesola ya bayyana cewa maharan sun bukaci a biya Naira miliyan 20 kafin su saki Fatokun.
A jihar Kaduna ma , an samu almajira da dama da suka kamu da cutar. Suna killace ana basu magani.
Za a fara gwaji a Cibiyar Gwaji ta Dangote Foundation a ranar 10 Ga Mayu, inda za a fara da ...
Wannan sanarwa ta fito ne bayan hukumar NCDC ta Sanar cewa mutane 16 ne suka kamu da cutar a jihar ...
Sannan kuma yanzu ana bi gida gida ne domin duba yan uwan wadanda suka kamu ko kuma suka yi cudanya ...
Bayan tsige sarki Sanusi sai aka kore zuwa Kasar Awe domin ya ci gaba da zama.
Fadar Shugaba Kasa ta jaddada halascin sake kama Omoyele Sowore da jami’an SSS suka yi.
Risikat ta roki kotu da kada ta raba auren domin har yanzu tana son mijinta.
James ya ce rikicin zabe ya ci rayukan mutane har uku kuma ya hargitsa zabe a rumfuna 157 a Shiyyar ...