Alhajin Najeriya ya tsinci kuɗaɗen ƙasar waje €1,750 da Kwatankwacin sa ya kai Naira Miliyan N2,876,475 a Makka
Alhajin Mai suna, Muhammad Na-Allah, ya mika wadannan kudade a hannun shugaban hukumar Alhazan Najeriyar, Jalal Arabi, domin neman mai ...