Zargin yunƙurin sayen ƙuri’u da kuɗaɗen ƙananan hukumomi a zaɓe ya jawo sa-in-sa tsakanin NNPP da ALGON a Kano
Zargin yin amfani da kuɗaɗen ya fito ne daga bakin Shugaban Kwamitin Karɓar Mulki na NNPP, Baffa Bichi.