CORONAVIRUS: Mutum daya ya rasu a kasar Aljeriya
Ma’aikatar ta ce wata mata dake kwance a asibitin lardin Blida ta rasu ranar Alhamis.
Ma’aikatar ta ce wata mata dake kwance a asibitin lardin Blida ta rasu ranar Alhamis.
Hukumar Kiwon Lafiya ta duniya ta bayyana cewa cutar coronavirus ta zama annoba a duniya yanzu.