Dalilin da ya sa Matawalle ya maida Sarkin da ya tsige saboda ya naɗa gogarman ‘yan bindiga Aleru, Sarkin Fulanin ‘Yandoto
Ya yi zargin cewa akwai wasu manya masu amfana da hare-haren Zamfara su na kuɗancewa, amma dai bai ambaci sunayen ...
Ya yi zargin cewa akwai wasu manya masu amfana da hare-haren Zamfara su na kuɗancewa, amma dai bai ambaci sunayen ...
An kashe dubban mutane kuma kusan mutum miliyan ɗaya sun rasa muhalli, sun zama 'yan gudun hijirar ƙarfi da yaji.
Wannan jarida ta gano cewa an yi ƙoƙarin hana naɗin a ranar Asabar, inda aka riƙa taro nan da can ...
Aleru ya na da shekaru 45 kuma ya na jagorantar 'yan bindigar da ke addabar yankin Tsafe, Gusau, Zamfara da ...