Yarjejeniyar karin albashin da Gwamnatin Tarayya ta yi da NLC, ba ta wajaba kan mu ba – Gwamnoni 36
An gudanar da taron a otal din Hilton, kuma dukkan hwamnonin sun halarta.
An gudanar da taron a otal din Hilton, kuma dukkan hwamnonin sun halarta.
NLC ta sanar wa dukkan rassan ta na kowace jiha su yi shirin tafiya yajin aiki.
Buhari ya ce za a cike wannan wawakeken gibi da basussukan da za a ciwo a nan cikin gida da ...
Ngige ya ce gwamnatin tarayya na bukatar karin kudi zunzurutu har naira bilyan 580 domin biyan karin albashi.
An yi ta kawo kabli-da-ba’adin yadda karin albashin zai kasance a kowane matakin albashi.
Shugaban kungiyar na kasa Ayuba Waba da Sunday Sabiyi ne suka jagoranci wadanda suka kai wa Lawan ziyara a Abuja.
Buhari bai sallami ko daya daga cikin su ba, amma kuma ya bar su a kewaye da shi su na ...
Goal.com da sauran manyan jaridun Turai duk sun buga wannan labari.
Tarihin dai karin albashi ba wani sabon abu ba ne. Hakanan abubuwa da dama da suke biyowa bayansa, su ma ...
Ministan Kasafin Kudi da Tsare-tsaren Tattalin Arzikin Kasa, Udo Udoma ne ya bayyana haka jiya Talata a Abuja.