MANOMA DA MASU SAFARAR ALBASA SUN FUSATA: Mun daina kai albasa dukkan kudancin Najeriya, sai an biya mu diyyar asarar naira biliyan 4.5
Haka dai Shugaban Kungiyar Manoma da Masu Safarar Albasa (OPMAN), Aliyu Isa ya bayyana wa manema labarai a ranar Lahadi ...