HARKALLAR NAIRA BILIYAN 3.6: Gidan Radiyon Bauchi ta Kori manajanta saboda yin shiri kan zargin harkallar kwangilar gwamna Bala
Albarka Radiyo mallakin shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin jihar ne kuma tsohon shugaban gidan radiyon Tarayya, Ladan Salihu.