Boko Haram sun yi kisa, sun kona gidaje a Adamawa
Sai dai kuma wata majiya ta ce sun kai harin ne domin su saci abinci da kuma magunguna.

Magaji ya ce sun kama su ne tare da yara 7 da suka sace.