RAGE YAWAN FICEWAR JAMI’AN LAFIYA: Gwamnatin Barno za ta biya likitoci ‘yan asalin jihar alawus din miliyoyin naira – Zulum
Gwamnatin jihar Borno ta bayyana cewa ta ware naira miliyan 200 domin biyan likitoci 150 alawus a jihar.
Gwamnatin jihar Borno ta bayyana cewa ta ware naira miliyan 200 domin biyan likitoci 150 alawus a jihar.
Shima Dantala dake cikin shirin zango C2 a fannin harkokin noma ya ce alawus din wata uku ne kadai ya ...
Aƙalla Shugabannin Kwamitin Zartaswar PDP huɗu ne su ka maida wa jam'iyyar sama da naira miliyan 120 a cikin asusun ...
Hasali ma yawancin mutane sun yi tunanin dabara ce irin ta ‘yan siyasa saboda karatowan zaben shugaban kasa na 2023.
Ministan kwadago Chris Ngige ya sanar da haka ranar Alhamis a zaman da ya yi da kungiyar likitoci NARD a ...
Su kuma mambobin Majalisar Tarayya sai a zabge kashi biyu bisa uku na yawan su.
“Mun yi nasarar gano motar a hannun su, kuma mun samu bindiga samfurin AK47 da kuma harsasai 35 daga gare ...
Buhari ba abin amincewa ba ne
Sojojin Najeriya ba su maular abinci ya Arewa-maso-Gabas
matan da suka yi rijistan yin awon su a asibitocin gwamnati ne kawai za su na rika samun wannan kudade.