Na yafe wa Atiku laifukan da ya yi mini, Shi zan bi a 2019 – Obasanjo byMohammed Lere October 11, 2018 0 Hakan ya biyo bayan ganawar sirri ne da tsoffin shugabannin sukayi a yau.