KARIN ALBASHI: Har yau Gwamnati ta kasa cimma matsaya daya byAshafa Murnai September 17, 2019 An yi ta kawo kabli-da-ba’adin yadda karin albashin zai kasance a kowane matakin albashi.