TAMBAYA: Ranar tashin kiyama yadda mutum ya mutu ne zai tashi, tsoho ya tashi tsoho, yaro ya tashi yaro, koko kowa zai tashi a girma daya ne?
Ranar kiyama za’a tashi mutane akan yanayi daban-daban kamar haka.
Ranar kiyama za’a tashi mutane akan yanayi daban-daban kamar haka.