Magoya bayan jam’iyyar APC 20,000 sun koma PDP a jihar Kano byMohammed Lere September 25, 2017 Lokacin zabe ne kawai aka bukace su amma bayan haka sai akayi watsi da su.