Ƴan sanda sun kama faston da ya rika lalata da ƴarsa na tsawon shekaru a Akwa Ibom
Binciken da muka gudanar ya nuna cewa faston ya fara yi wa yarinyar fyade tun tana shekara 12 sannan ya ...
Binciken da muka gudanar ya nuna cewa faston ya fara yi wa yarinyar fyade tun tana shekara 12 sannan ya ...
Babbar Kotun Tarayya da ke Uyo, ta yi fatali da ɗan takarar zaɓen gwamnan Jihar Akwa Ibom na jam'iyyar APC.
Jama'a kada mu kuskura mu bari wasu gafalallu su su riƙa yi mana huɗubar ƙaryata korona, su cuce mu a ...
Mutum 104 ne suka kamu, 48 na asibiti, 54 sun warke sannan 2 sun mutu a jihar.
Bayan haka, an samu karin wani da ya kamu a jihar ranar Talata.
Wani fasinja, kuma tsohon kwamishinan jihar Charles Udoh ya ce ya dauke su tsawon mintuna 45 daga Uyo zuwa Legas.
AkwaIbom ta lashe amanta, ta amince wa Buhari yayi amfani da filin wasa na Uyo
Abin da ya sa muka hana Buhari yin kamfen a filin wasa ba na A/Ibom
Ya shiga APC dauke da shirgin nauyin zargin harkallar danne wasu bilyoyin kudade.
Ana sa ran Akpabio zai bayyana canza sheka nan ba da dadewa ba.