ZAZZABIN LASSA: Mutane 120 sun kamu da cutar, 15 sun mutu a jihar Ondo – NMA byAisha Yusufu February 28, 2019 0 Oke ya fadi haka ne da yake hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Akure.