Mu na sane da tuggun da ake kitsa wa don a tsige Buhari – Inji Tinubu
Sun fi so aci gaba da watandar kudaden gwamnati wasu kadan na wawushe su.
Sun fi so aci gaba da watandar kudaden gwamnati wasu kadan na wawushe su.
Ya shiga APC dauke da shirgin nauyin zargin harkallar danne wasu bilyoyin kudade.
Ana sa ran Akpabio zai bayyana canza sheka nan ba da dadewa ba.
Ya na fuskantar tuhumar zargin wuru-wurun kudade da suka kai bilyoyin nairori.
Obla ya ce shigowar Akpabio APC zai canza alkiblar siyasar jihar AkwaIbom.
Darektan ya koka kan yadda APC ke yi wa 'ya'yan ta.
Sanatan ya fadi hakanne a taron jam’iyyar da akayi a Abuja jiya.