APC ta goyi bayan farmakin EFCC gidan Ambode, tsohon gwamnan Legas byAshafa Murnai August 20, 2019 0 An fara binciken Ambode ne watanni kafin saukar sa daga mulki a ranar 29 Ga Mayu, 2019.