SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara
Dama kuma cikin makon ne aka raba ragunan layya har 3,593, da nufin taimaka wa marasa ƙarfin aljihu su yi ...