GARKUWA DA MUTANE: Kwamishinan tsaro, Jami’an tsaro sun yi aikin sintiri a titin Abuja-Kaduna
Wannan sintiri da suka yi ya kawo karshen labaran da ake ta yadawa wai matafiya sun kaurace wa Titin Kaduna-Abuja.