Shehu Sani korarre ne a APC, Inji Jam’iyyar APC
Ya ce yananan a dan APC dinsa kuma cikakken dan jam'iyya.
Ya ce yananan a dan APC dinsa kuma cikakken dan jam'iyya.
Shehu Sani ya kara da cewa nan da makonni biyu idan har ma yakai kenan zai bayyana wa mutane shirin ...
Dama kuma daya daga cikin mambobin, Hakeem Baba-Ahmed ya fice daga jam’iyyar kwanan baya.
Uba Sani ya ce ana nan an ci gaba da bincike akan haka.