Mutane 1,070 suka mutu a hadarin mota tsakanin Yuli da Satumba byAshafa Murnai December 6, 2017 0 Rahoton dai ya danganta yawan hadurran da gudun famfalakin da direbobi ke yi da sauran su.