Dalilin da ya sa ba zan sauka daga gwamnatin Akeledolu ba – Ajayi
Mataimakin dai ya je mazabar sa ta 2_ Apoi, cikin Karamar Hukumar Ese-Odo, ya yi rajista da jam'iyyar PDP.
Mataimakin dai ya je mazabar sa ta 2_ Apoi, cikin Karamar Hukumar Ese-Odo, ya yi rajista da jam'iyyar PDP.
Daga baya dai mataimakin gwamna Ajayi ya tattara nas-ina sa ya garzaya mazabarsa ya yanki tikitin komawa jam'iyyar PDP.