RASHA 2018:Faransa ta ladabtar da Ajantina
An tashi wasa kasar Faransa na da ci 4 Ajantina na da ci 3.
An tashi wasa kasar Faransa na da ci 4 Ajantina na da ci 3.
An tashi wasa dai Najerya na da ci 1 Ajantina na da ci 2.
Najeriya za ta ita wucewa zuwa wasa na gaba, ko da kuwa kunnen doki ta yi da Ajantina.