KIN SABONTA LASISI DA TARIN BASHI: Hukumar NBC ta soke lasisin tashohin yada labarai 52 a kasar nan
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa, NBC ta soke lasisin tashoshin yada labarai 52 saboda kin sabonta lasisin ...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa, NBC ta soke lasisin tashoshin yada labarai 52 saboda kin sabonta lasisin ...
Ganin haka sai babban lauya (SAN), Kanu Igabi ya daukaka kara a madadin Dokpesi da kamfanin sa, zuwa Kotun Daukaka ...
Hukumar Tara Kudaden Harajin Cikin Gida ta Kasa (FIRS) ta bayyana a ranar Litinin a Abuja.
Ya yi kira ga ma'aikatan sa da suka yi cudanya a kafin cutar ta bayyana a jikin sa da su ...
Idan ba a manta ba Atiku da PDP sun shigar da kara kwanaki 177 da suka gabata, a ranar 18 ...
Kotun ta cika makil da dimbin masu mulki, wadanda suka ci zabe a karkashin APC.
Mai Shari’a Inyang Ekwo ya bayyana cewa tunda maganar ta na kotu tun ranar 30 Ga Mayu, to kamata ya ...
Babban Daraktan NBC, Modibbo Kawu ne ya sanar da wannan dakatarwa a yau Alhamis
Linan Okpanu, ya je kotu ne domon bayar da shaidar zargin bata suna da Dokpesi yay i ikirarin cewa Lai ...
An dage shari’ar sai ranar 13 Ga Afrilu, 2018.