Gidauniyar Aisha Buhari za ta horas da mata a jihar Kwara
Aisha Buhari ta ce za su dauki tsawon makonni biyu suna horar da mata da matasa a jihar Kwara.
Aisha Buhari ta ce za su dauki tsawon makonni biyu suna horar da mata da matasa a jihar Kwara.
Ana gyran asibitin domin inganta ta.
Ko maganin ciwon kai babu a asibitin.
Aisha Buhari ta kira ga iyaye da su maida hankali wajen ilimantar da ya'yansu musamman mata.
Aisha ta ce Buhari na samun lafiya
Aisha ta tashi ne daga filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe, Abuja.
A tawagar Aisha, akwai uwragidan mataimakin shugaban kasa Dolapo Osinbajo da matan gwamnonin wasu jihohin kasar.
ina so in sanar da kowa cewa ba kamar yadda ake ta yayadawa ba, Buhari na nan da kuzarinsa.
Ta bada da motar ne a garin Abuja ranar Laraba.
Buhari ya tabbatar da ganin cewa 'ya'yan sa mata duk sunyi karatu har zuwa matakana jami'a.