Muna kokarin rage yawan ‘yan takarar kujeran shugaban kasa na PDP – Walid Jibrin
Ya ce a matsayin su na dattawa bai kamata ace wani ya karkata ga dan takara ba.
Ya ce a matsayin su na dattawa bai kamata ace wani ya karkata ga dan takara ba.
Ta ce yin haka ya zama dole ganin cewa matasa sun fi fadawa hadarin kamuwa da yada cutar.
Akwai masu saida kosai, waina, kayan shafe-shafa, dinki da saka.
Ya ce an kashe wasu a kauyen Daban-Doka, kusa da Dansadau, inda a can ne aka kashe mahara 20 din.
Sun kai wannan ziyara ce domin jajenta masa.
A majalisar wakilai, Buhari na da rinjaye na masu goyon bayan sa. Wannan ko shakka bani da shi akai.
Bayan haka kuma Aisha ta ce yanzu fa tana goyon bayan mijin ta 100 bisa 100 a yunkurin sake fitowa ...
A zaben adalci, Kuri'a daya zata iya hanaka ko ta baka nasarar zama shugaban kasa.
Aisha, ba ta bayyana cewa za ta goyi bayan mijin na ta ko ba za ta goyi baya ba.
Hakan zai taimaka wa talakawa.